Kalli video😳Yadda aka kaiwa akuya dauki bayan maciji ya nanade ta

  Assalamu alaikum a wani saban video da muka wallafa muku zakuga yadda wani matashi ya taimakawa wata akuya yayin da wani katon maciji ke kokarin halaka ta.



Yanzu yanzu muka samu video yadda lamarin ya faru, tabbas da ba’a kaiwa akuyar dauki ba da sai macijin ya halaka akuyar har lahira.

Sai dai shi kansa makiyayin yasha wahala wajen kokarin kashe macijiyar duk da sun saba shiga daji.

Kalli video kaga abin ban mamaki