Mutuwar Abdullahi Shago Ta Jijjiga Abba Gida-Gida Sosai Daya Daga Cikin Masu Bashi Tsaro

 Kamar Yadda Kuka Sani Kafin Rasuwar Abdullahi Shago Ya Kasance Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Zababben Gwamnan Jahar Kano Me Jiran Rantsuwa.

Cikin Alhini Da Rashin Jin Dadi Engr. Abba Kabir Yusif Ya Bayyana Ta’aziyarsa Ta Rashin Daya Daga Cikin Masu Bashi Tsaro Wato Abdullahi Shago