Nayiwa Samarin Unguwar mu Wajan Mutum 50 Fyade Yanzu Namiji Ko Kwana Zai Akaina Ba’abunda Zanji Cewar Wata Yar Bariki.

 

Nayiwa Samarin Unguwar mu Wajan Mutum 50 Fyade Yanzu Namiji Ko Kwana Zai Akaina Ba’abunda Zanji Cewar Wata Yar Bariki.

❤️❤️SAMARIN KO “YAMMATAN????❤️❤️

Dangane da Yaudarar Juna Ta Zamo Ruwan Dare Acikin Gari da Karkara Birni da Kauyuka.

Hakan Yasa Har Zuwa Wannan Lokaci Babu Wata Nasarar Soyayya Dake Biyowa Baya a Duk Lokacinda Masoya Suka Yaudari Juna.

*

*

Idan Ana Batun Magance Matsalolin Da Ake Fuskanta Wajen Yaudarar Juna Samari Suke Fara Fadin Cewa” Laifin “Yammata Ne, Haka Su ma ” Yammatan Suna Fadin Cewa” Laifin Samari Ne.

*

*

Wasu Lokuta Masoya Su kan Daukar Yarda Da Amincewa Da Zukatansu Itace Hanyar da Zasu Bi Domin Cimma Manufarsu da Burinsu Yayinda Suke Neman Hanyar da Zasu Yaudari Juna, Wannan Yana Zama Silar Dana Sani Gami da Kewar Abinda Suka Aikata Bayan Sun Riga Sun Yaudari Juna Yadda Suke So.

*

*

Da Zarar Anyi Magana Sai Kaji Saurayi Yace Mace Tagari Yake Nema, Ita ma Budurwar Sai Kaji Tace Miji Nagari Take Nema.

Amma Babu Wata Hanyar Da Za’a Samu Masalahar Dacen Masoyi Ko Masoyiya Tagari Sai Idan Akwai Gaskiya Da Amana a Tsakanin Masoya.

*

*

Zamani Ne Mai Dauke da Sauyin Canjin Salon Launin Soyayyar Da Babu Armashi Acikinta. Inda Budurwa Daya Ta Kan Iya Tara Samarin Da Suka Kai Kimanin 8 Ko Goma a Matsayin Masoyanta.

Wannan Yana Haddasa Cutarwa Da Kuma Lalacewar Tarbiyyarta Domin Ba Kowa Bane Acikinsu Yake Sonta Bilhakki da Gaskiya, Sannan Tunanin Mace Da Namiji Baya Zama Iri daya, Sakamakon Ganin Cewa” Duk Yadda Mace Take da Tarbiyya da Kamun Kai To Akwai Namijin Da Zai Iya Rusata Cikin Gajeren Lokaci. Sai dai Kuma Wasu Lokutan Har da Laifin “Yammatan da Suka Dauki Duniya da Fadi Gidan Shagali da Morewar Rayuwarsu ta Hanyar Saurayi Wato Kwadayin Abinda Yake Hannun Wanda Yake Nuna Mata Soyayya.

Shiyasa Ake Bukatar Budurwa Ta Zamo Mai Taka Tsantsan Akan Duk Wanda Ya Furta Kalmar Soyayya a Gareta.

*

*

Daga Bangaren Hannun Dama Samari Sune Silar Haddasa Duk Wata Fitinar Soyayyar Dake Biyowa Baya a doron Duniya a Kowacce Nahiyar Gari da Karkara.

Inda Saurayi Daya Yake Tara Budurwa Sama da 10 Ko fiye da Haka Da Sunan Cewa” Yana Son Kowacce Daga Cikinsu Bilhakki