Tashin hankali kalli bidiyon wani mutum da ya raba kansa biyu da adda..

  

Tashin hankali wani mutum kenan da ya raba kansa da adda wannan lamari yayi matukar bani mamaki nesa ba dana ganshi wannan mutumin .

amma a gaskiyar magana wannan abu ba gaskiya neba sai da nagani na tabbatar da cewa bidiyon ba gaskiya bane irin aikin da zakaga anayi a YouTube Ne na editing .