Tofah komawar kwankwaso jam’iyar apc ya tada rigima ba karama ba kalli videon nan domin..

  

Tirkashi da dumi duminsa ana wata ga wata komawar eng dr rabi, u musa kwankwaso jam iyar apc ya jawo cece kuce badan karami ba .

kamar yadda kuka sani asiwaju bola ahmed tinubu yana zawarcin kwankwaso hakan ya jawo yan apc hankalinsu ya tashi sosai da sosai