Sakonmu Yafi na Malamai Zuwa Ga Al’ummah – Ado Gwanja

 

Tunda Har Aka Tozarta Ni Ni Kuma Sai Na Ciga Ba Da Wakokin Batsa – Ado Gwanja

Mawakin da yai kaurin suna wajen wakar iskanci kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood Ado Isa Gwanja ya bayya cewa, sakonsu yana ishewa fiye da na Malamai.

 

“Ana yarda da mu ana kallonmu, kuma ana sauraronmu fiye da yadda akewa Malamai, sabida a halin yanzu mutane sunfi karkata ga harkar nishadi fiye da jin wa’azi.”

Gwanja ya kara da cewar, haka Ilimin boko, Malamanmu na wancan lokaci da kuma mutanen kirki suka dinga kyamatarsa, aka bar harkar a matsayin kafirci, sai ya zamana mafi yawan wadanda suke Ilimin a wancan lokacin basu da llimin addini sai gashi a yanzu susuke mulkar al’umma.

“Haka ma maganar ‘Film Village’ maimakon a bari a yi shi a Kano inyaso sai a shigo da Malamai da Hisbah cikin lamarin gudun kar a dinga wani abu da bai dace ba, amma sai aka hana gabaday, to idan aka yi shi a wata jihar makociyar Kano fa? Kaga abinda ake gudu dole shi zai faru, maimakon a yi shi a kano a Musuluntar da shi kaga aka yi shi a Kaduna baza a Musuluntar da shi ba, kuma dole zai shafi yan Kano.” Inji Gwanja.

SHA’AWA DA YADDA ZA’A RAGETA:

 

yan uwana barkan ku dawarhaka .

 

a yau zan yi bayani akan sha’awa da yadda za’a dan rageta.

 

Dafarko dai yana dakyau musan ma’anar sha’awa domin wasu dayawa basu fahimcetaba.

 

ITA SHA’AWA WATA DABI’ACE DA ALLAH (SWT) YA HALICCI DABBOBI DA MUTANE DA ITA TAKAN FARA LOKUTA ZUWA LOKUTA.

SHA’AWA TA JINSI WATO TSAKANIN MACE DANAMIJI ABACE ME MATUQAR QARFI DA RINJAYAR ZUCIYA KUMA KOMAI KWARIN ZUCIYA,KOMAI ILMIN MUTUM KOMAI DUKIYARSA KO SARAUTARSA SHA’AWAR JINSI MATUQAR TA MOTSA MASA TO YAKAN KASA DAUREMATA.

 

A MAFIYA LOKUTA DAN ADAN BASHI NE YAKE JANYO SHA’AWABA ,KAWAI SAIDAI YAJI YAFADA CIKIN SHA’AWAR. AWASU LOKUTAN KUMA WASU DALILAINE SUKE FARUWA KODA MUTUM BAISOBA KOYASO KODA NIYYA KOBA DA NIYYA BA DAZARAR DALILAN SUN FARU SAI MUTUM YAJISHI YAFADA SHA’AWA.

 

DALILAN DASUKE MOTSA SHA’AWA:

 

*1 tunani na bazata, wato haka kawai tunanin mace ko namiji yafado a rai cikin yanayin da sha’awa zata motsa koda mutum bai niyya ba .sai yaji sha’awa ta motsa.

 

*2 tunani naganin dama wato shine mutum yadinga tunaning mace ko ,mace tayi tunanin namiji a yanayin da zai motsa sha’awa bisa niyar tada sha’awar.

*3, faruwar wasu abu batare da niyyaba,kamar jin kalamai masu motsa sha’awa ba bisa niyyaba hada ido da mace ko namiji a shiga ta motsa sha’awa.

 

*4 tsokano sha’awa bisa niyar tada ita kamar kallon mace matsananci ko namiji ga mace ,kallon hotuna,finafinai,cakudedeniyar da zata iya tada sha’awa tsakanin mace da namiji.

 

5* motsawar sanadarai akwai sanadarai da suke samuwa ajikin dan adam matuqar wadannan sanadaran sun samu ajikin mutum mace ko namiji to sha’awarsa zata motsa koyaso ko baisoba..

 

SANNAN SHA’AWAR KOWANNA MUTUM ALLAH (SWT) YA HALICCESHI DA ITA MATAKI MATAKI.

 

wani saurayin ma sai a’dauka bashi da lafiya dan bashi da wata sha’awa da akeganin alamarta a tare dashi matsananciya.

 

Wani saurayin Allah yabashi ita dayawa ,yakan shiga mawuyacin hali .

 

BALAIFINE BA DAN MUTUM YAYI SHA’AWA DOMIN DABI’A CE TA DAN ADAM HAKA KUMA ALLAH YA HALICCI MUTUM DA ITA ,KAMAR YADDA DAN ADAM YAKE JIN YUNWA IN BAICI ABUNCIBA TO HAKA MA SHA’AWA TAKE MOTSAWA DAN ADAM IN WASU DALILAI SUKAFARU NA MOTSAWARTA.

 

AJIKIN KWAKWALWA A KWAI WANI BANGARE DA AKECEMASA CEREBRUM (a yaren kimiyya) YANA DAUKE DA THALAMUS a wannan gurunne ake samar da sanadaran da suke haddasa sha’awa. In kwakwalwa taso motsa sha’awa imma sakamakon tunani ko hakakawai sai wannan bangaren yabada umarni a samar da sanadarai ajiki wato sexual stimulation hormone sukuma zasu zaburarda wasu sassa ajikin dan adam sucanja daga yanayin na daidai normal stage. Wadannan sassa na dan adam akwai wani mataki na zabura da insukakai to bazasu koma daidai ba har sai sha’awa ta biya.

 

Awannan yanayi sanadari na kunya sukan zama basa aiki sosai (slow down).

MATSANANCIYAR SHA’AWA TANA ZUWA NE LOKACIN DA SAURAYI KO BUDURWA SUKE FARKON BALAGA.

 

FARKON BALAGA SHINE LOKACI MAFI HATSARI GA SAURAYI DA BUDURWA.

 

SAURAYI BASHI DAWANI BURI A IRINWANNAN LOKACIN IRIN YAKASHE SHA’AWARSA TAJINSI HAKAMA MACE.

 

SAMARI DA YAN MATA SUKAN KWASHE 24 ZUCIYARSU AKWAI TUNANAI KO SHIRA WACCE TAKE DA ALAQAR KASHA SHA’AWA.

 

KULLUN TUNANINSU WAI MAI AKEJINE ?

 

SHIN SHI KO ITA YAUSHE ZATAFARA.

 

A LOKACIN BALAGAR FARI LALLAI IYAYE KUKULA DA YAYAYENKU SOSAI KUMA KU TAUSAYA MUSU IN SUNCIKA SHARADIN AURE TO KUYIMUSU AURE SHINE MAFI ALKAIRI.

 

A wannan lokacin fada ,ko duka,ko tsare budurwa agida a hanata shira da saurayi bashine dabara ba. DOMIN IN KAHANATA FITA ,BAKASAN MAI TAKE AIKATAWA A BANDAKIBA, KO A DAKINTA ,KO A MAKARANTA .

 

DOMIN DUKFADANKA DA NASIHARKA WLH BAZASU DENA JIN SHA’AWABA.

 

MAFITA KAWAI KABI SHAWARAR FIYAYEN HALITTA S.A.W KAMAR HAKA.

 

MAGANIN RAGE SHA’AWA: