Ya Hallata budurwa ta bude Farjinta Saurayi ya gani idan yaje neman Aure – Alkarmawi

 Shehin malamin nan nazifi alkarmayi yayi magana wanda ta biyo a cikin karatunsa inda yace ya Hallata idan Saurayi yazo neman aure budurwa ta bude Farjinta yagani gudun kar aje a dawo.


Amma malam yae malam yace a’a kada ayi hakan abari sai idan anyi aure sai suje can suyi abinsu amma gaskiya magana dundarin nasin haka ya fada.



Abun lura nan da yace malam yace kar ayi hakan saboda yanzu zamani ya chanza za’a iya wuce gona da irin domin kuwa Budurwa ta bude Farjinta Saurayi yana gani kuma yana zuwa zance gaskiya akwai babbar matsala Anan.

Mun kawo muku wannan bidiyon shehin malmin da zakuji cikakken bayyani daga bakinsa saboda jin wannan fatawar shehin malamin.