Wani matashi da zarginsa da yiwa yarinya karama yar kimanin shekaru 14 fyade, wannan yarinya an bayyana yar unguwarsu ce, makwabciyar su ce. Kamar yadda mutane haka bayyana ya kasance yana wasa da yara a unguwar shiyasa duk wani yaro da ya kira da gudu zaizo wajensa.
A ranar da wannan abu zai faru a daidai lokacin dazai faru, wannan yarinya tazo wucewa ne ta wajen da yake sai ya kira ta yana tsaye a cikin wani tsohon gini da aka fara shi ba’a gama ba wanda hausawa suke kira da (Kango).
Da yarinyar tazo kamar yadda rahoto yazo mana. Sai yace ta shigo saboda was an da suke kuma yarinyar hankalinta baikai ta gane me yake kokarin yayi da ita ba.
Tana shiga inda matashin yake sai kuma ya kara ce mata ta shiga bayin gidan (Toilet) saita fara fahimta tace aa.