Abubuwa Takwas (8) Da Shan Maniyyi Namiji Yake Karawa Ga Lafiyar Mace
👇👇👇👇👇👇
Maniyi ruwa ne dake fitowa daga azzakarin namiji a
lokacin da yake saduwa da matar sa ko kuma
lokacin da jinsin mace da na miji ke tarayya da
juna.
A lokutta da dama mutane musamman mata kan
tambayi likitoci ko akwai hadari ga lafiyar mace
idan tana hadiye maniyin mijin ta a lokacin da suke
saduwa?
Jen Anderson dake kasar Amurka ta yi kokarin
bayyana amfani da illar dake tattare da hadiye
maniyin namiji wanda aka wallafa a shafin
'Heathline' dake yanar gizo.
1. Hadiye maniyin namiji baya cutar da kiwon
lafiyar mace domin maniyi na dauke da sinadarin
'Glucose, sodium, citrate, zinc, chloride,
calcium,lactic acid, magnesium, potassium wanda
ke taimakawa wajen inganta kiwon lafiyar mace.
Sai dai bincike ya nuna cewa mace za ta fara ganin
amfanin wadannan sinadarori a jikinta idan tana
yawan kwankwadar maniyin.
2. Hadiye maniyi na kare mace mai ciki daga
kamuwa da cutar hawan jini.
Bincike ya nuna cewa maniyi na dauke da sinadarin
'Endor