Dan uwa ga yadda zaka magance matsalar inzali domin kaci durin matar ka πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

 Dan uwa ga yadda zaka magance matsalar inzali domin kaci durin matar ka

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


Yadda zaka magance matsalar inzali ta hanyar
amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu
kwaya a cikin sa, domin samin ingantaccen kuzari
na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar rauni
na saurin inzali da kuma dattin mara.
Abubuwan da za'a nema domin hada wannan
maganin sune kamar haka: Citta mai kogo da
Namijin goro.
Idan an sami wadannan abubuwan ga yadda zaku
hada su:
Yadda za'a hada shine idan aka samo namijin goro
sai a busar da shi sannan a samu yayan citta mai
kogo a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali
1 sau biyu a rana, za kuma ka iya sha a cikin nono
ko madara ta ruwa rabin chokali sau biyu a rana,
Tsawon sati 2.
Allah ya biya bukata ameen.