Jarumin kannywood Adam a zango ya bayyana abin da yabata masa suna a rayuwar sa wanda jama’a suke masa kallon banza

 

Kamar yadda kuka sani Adam a zango jarumi a masana’antar kannywood inda wasu lokutan yake rera wakoki tare da hawa mamin din su, a wannan lokacin ne jarumin ya bayyanawa duniya abin da yabata masa suna.

A shirar da jarumi Adam a zango yayi da gidan jaridar BBC HAUSA, a cikin wannan shirin nasu na daga bakin mai ita wanda dama sun jima suna wannan shirar da jaruman kannyood ko ‘yan siyasa da dai sauran su.

Jarumi Adam a zango ya bayyana abubuwan da suka shafi rayuwar sa kama daga harkar sana’ar sa ta fim wanda yake gudanarwa har ma abin da bai shafe ta ba.