Ko ki san cewa zaki iya samun zuciyar namiji da wasu abubuwa Kalli vedeo yanxo Tananππππππ1.LADABI DA BIYAYYA
Zaki samu zuciyar namiji da wannan babban
makamin wato ladabi da biyayya,koda zuciyar sa
dutse ne muddin kina masa ladabi da biyayya zaki
samu kan sa,maza na son ladabi da biyayya hakan
na kara masu kaunar mace.
2.HAKURI
Abu ne wanda sai da juriya domin hakuri abu ne sai
an jure, musamman zaman tare daman hakuri ya
shine gaba.dole ne wani abin sai an yi hakuri wani
kuma sai anyi mnagana.
3.IYA MAGANA
Kyawawan lafazi yana da kyau mace ki iya
magana,ba kowane magana bane ake fadawa
Namiji.
4.1YA KVWALLIYA
Kwalliya na matukar jan hankalin namiji,ko da mace
ke ba kyakkyawa ba ce wannan kwalliyar yana saka
ki kiyi kyau, maza na son ganin mata sun iya
kwalliya da ado.