Taskarwasanni Mumbai Call GirlMrJazahmedabad escortsahmedabad call girlMini EscortSunaina Patelahmedabad escorts girls Home Ma'aurata KANKANCEWAR GABA SAURIN KAWOWA DA RAUNIN MAZAKUTA, SANADIYYAR AIKATA ISTIM’NA’I GA MAGANI!!


 KANKANCEWAR GABA SAURIN KAWOWA DA RAUNIN MAZAKUTA, SANADIYYAR AIKATA ISTIM’NA’I GA MAGANI!!


 


 


Yadda Ake Gyaran Kafa Na Musamman (kaushi koMafi yawan tafin kafar mutane na bushewa, Fatar kafa ta yi karfi Har ma ta dinga tsattsagewa Gashi tana yawan kwasar datti. faso.

Wannan ya sa kafafuwanmu na da bukata gyara na Musamman.

HANYOYIN GYARAN KAUSHIN KAFA :

 

 

1 – Wanke kafa aduk lokacin da mutum yai wanka. Koda kuwa da dutse goge kaushi ne.

 

2 – Wanki kafa da kayekin wankin kafa na zamani. Wannan ya zama kowanne sati.
.

 

3 – Shafa Mai basalin a tafin kafarmu kullum.

 

4 – Sanya safa na matukar gyara kafa. Ya hana ta lalacewa.

 

 

5 – Shafa Mai Kadanya a dinga kwana dashi.

 

YADDA AKE GYARAN KAUSHIN KAFA :

 

-Mai kadanya
-Spirit hydrogen
-Ruwan sabulu

 

Za ki hade Mai kadanya da spirit kadan waje daya. Sai ki zuba su cikin Roba . Ki dinga shafawa akafa duk lokacin wanka. A bashi kamar dakika 10 sannan asa ruwan sabulu a wanke kafar da soso na kaba.

 

kada ki kuskura kibar kafarki da kaushi.ko faso.zanin gadonki ya dinga kama kafarki.

to ai ana neman maganin kaushi da fatso.akwaina Hausa.akwai na asibiti.

saiki zabi wanda zakiyi amfani dashi.don illar kaushi da faso bata saya anan kadai ba.don yana ragewa mace ni’ima sosai.

 

 

to ko don wannan a nemi magani.ki kulada abubuwan da zasu kara miki ni’ima da nishadi.

 

 

Ga kadan daga abubuwan daake gyara kafa tayi laushi.tayi kyau sosai.wasu matan rashin tsabta ce.yayinda wasu matan hallitace.haka koma dai menene ga mafita.

 

A sami kofi yana na ruwan khal a hada da lemon tsami.sai a shafe kafar.kullum.sau biyu.a rana .bayan an wanke kafar da minti sha biyar .sai a shafe ta da zaitunza aga abin mamaki.

 

Hanyoyin Gyaran Faso Da Kaushin Kafa:

 

Fason kafa ya kan zamewa mutane karfen kafa musamman ma a lokacin sanyi, ko a yankunan da suka fi bushewa fiye da wasu.

 

 

Wannan ya na faruwa ne saboda fatar kafa ta fi ta sauran sassan jiki bushewa kuma tana bukatar kulawa ta musamman wanda yawancin lokuta ba ta samu..

 

 

Rashin kula da faso ka iya ta’azzara shi ta yadda zai iya fara jini, ko ciwo ko kuma kwayoyin cuta su shiga ciki.

Ga wasu hanyoyi biyu masu sauki da za’a iya magance wannan matsala.

Hanya ta daya: Amfani da Ruwan Kal (Farin Vinegar ko Apple Cider Vinger)

Za a zuba ruwa a cikin babbar roba, sanna a zuba ruwan kal kamar 1/4 na Kofi daya
Sai a jika kafar a ciki na tsahon minti 10 zuwa 15
A yi amfani da Dutsen kaushi wajen gurje fatar da ta jiku, sai a yi amfani da farin ruwa wajen dauraye kafar.

Bayan a goge ta da tawul mai tsafta, sai a shafa man kwakwa, ko Zaitun ko kuma man Kadanya.

Za a maimata sau uku a sati
Hanya ta Biyu: Amfani da baking soda
Za a zuba ruwa a roba mai fadi
Sannan a zuba cokali uku na baking Soda a ciki
A saka kafar a ciki na tsahon minti 15 sannan ayi amfani da sutsen kaushi wajen gurje ta.

A dauraye da farin ruwa a goge ta da Tawul mai tsafta
A shafa mai
Shima ana maimatawa kamar sau uku a sati.

Za a iya samun baking Soda a guraren da ake sayar da kayan hada Cake ko kuma Manyan shaguna ko Supermarket, Shi kuma ruwan Kal an fi samun shi a Supermarket.

Yadda Ake Gyaran Kafa Na Musamman (kaushi ko faso

Mafi yawan tafin kafar mutane na bushewa, Fatar kafa ta yi karfi Har ma ta dinga tsattsagewa Gashi tana yawan kwasar datti.

Wannan ya sa kafafuwanmu na da bukata gyara na Musamman.