Allahu akbar mutane kirki jaruman da mutuwarsu ta girgiza kannywood


1. Ahmad s nuhu 

Babu shakka mutuwar Ahmad s nuhu ta gigita jaruman matsana’antar kannywood


 kasancewarsa Matashi jarumin da tauraruwarsa ke haskawa a wancen lokaci


 2. Rabilu musa Dan ibro

Rabilu musa Dan ibro fitaccen Dan wasan barkwanci da babu irinsa a matsana’antar kannywood 


Har Yanzu ba'amayar da gurbinsaba a matsana’antar kannywood

Mutuwarsa ta taba mutane musamman yan matsana’antar kannywood

Kuma anyi masa sheda mutumin kirki


3. Kamal aboki  Mutuwarsa wadda akayi ta a Wannan shekara ta taba Yan kannywood sosai 


4. Directan Izzar so


5. Balaraba Muhammad