Da ace lilin baba zai sakarmun ummi rahab wallahi auranta zanyi tun’a baya ina matukar kaunarta cewar adam a zango yanzu yanzu abun yaja cece kuce kalli video danna nan
Rashin nunawa ko samun soyayya daga ma’aurata yana jefa al’umma cikin wani hali na ko-in-kula, musamman ma’auratan da soyayya a tsakaninsu ke gina al’umma ingantaciya, amma sai a iske tun ranar farko zaman hakuri da rashin fahimta da danne zuciya ake yi.