Ashe Iskancin Matan Kannywood Yawuce Tunanin Mutane Kalli Wata Jaruma Da Tayi Abin Kunya Idon Jama'a

 


Wata matashiya kenan wacce tayi qaurin suna a tiktok ta fito tayi wannan maganar da ya tada hankalin jama'a.


Hakika wannan magana yayi matuqar muni. Mata an sansu ne da kunya, amma kuma yanzu zamani ya canza wadansu da dama wanda suke ganin iskanci shine wayewa.


Ga cikakken videon 👇👇: