kalaman da Adam a Zango ya fadawa jarumi Ali Nuhu yau ranar Birthday dinsa

 


Tofa kuji kalaman da Adam a Zango ya fadawa jarumi Ali Nuhu yau ranar Birthday dinsa.
Ok

Wa’yannan jaruman sun kasance kishiyoyin juna wato indai kasan daya to kasan daya dana haka hatta masoyansu basu da aiki sai dai kowa yana wasa gwaninsa domin cimma manufa da kuma nunawa duniya nasa shine gaba.


Ali Nuhu yayi bikin karin shekara wanda a Turanci ake kira da Birthday wanda bisa al’ada akeyi taya duk wanda yayi murna da yabo wasu ma harda kyaututtuka ake baya mutum wanda su kuma ake kiransu da gift.


Shima Ali Nuhu yabi sahun yan gayu wajen nuna farin ciki da samun karin shekara da kuma godewa Allah wanda kusan duka jaruman kannywood sunyi masa murna da fatan alheri.