An kama wani matashi tare da matar aure tana lalata dashi, a you muke samun wanu labarin matashi wanda chanjin kudi ya saka karya samartakarshi saboda tsananin yunwa da yake ji kuma bashi da kudin cin abinci.
Wannan matashi wannan mata tayi amfani dashi ne, a lokacin da yake matukar jin yunwa yana neman abinci. Tace zata bashi abinci amma da sharadin zai kwanta da ita wannan matashi ya amince.
Abinda ya dauki hankalinta a jikin shi, shine girman gaban shi. Wannan matashi tun daga ranar da suka fara aikata na farko taji dadi tace kullum ya dinga zuwa zata dinga bashi abinci.
Daga farko bayaso amma daga baya, yaji dadin abun hakanan yake zuwa koda ba zata bashi abinci ba. A haka kullum zai je wajen wannan mata sai ranar da aka kama shi din da ita, yake bayyanawa hukuma duk abinda ya faru.