Rigima ga jaruma Aisha humaira da Teemah makamashi da kuma sayyada sadiya Haruna

 


Innanillahi wannan abunfa ya zama Rigima ga jaruma A’isha humaira da Teemah makamashi da kuma sayyada sadiya Haruna.


Yanzu dai Rigima ta barke acikin jaruman kannywood inda wacce ta fara jawo musu wannan abin wanda bayan ta fito ta bayyana wanda take kaunar masoyanta su daure su zabi Nasiru gawuna wanda ake mata kallon wacce ba yar Kano ba.


Mutane suna cewa ai duk wa’yannan jaruman ba yan asalin jihar Kano bane dan haka baza suzo suyi kanene ba a inda basu da muhalli wannan ba a jihar Kano bane.