Yaron yace yana kamuwa da sha’awa, a duk lokacin da ya kalli bidiyo na batsa, kuma suna yin lalatar a wajen dafa abinci-kitchen ko kuma dakin da ake hutawa bayan kowa yayi bacci.
Wani Dan Shekaru 13 a ranar Litinin 20 ga watan Satumba, ya shaida ma wata Kotun Kenya dake Nairobi, yadda ya rika lalata da yar aikinsu mai shekaru 32 na tsawon watanni 8.
Ya kara dacewa, ” ta gaya mani cewa sirrin mu ne Kuma kada in gayawa kowa, a dalilin haka, ban taba gayama iyaye na ba, har sai lokacin da aka kama ni, ina kallon bidiyo na batsa ta amfani da wayar yaya ta.
Yaron yace yana kamuwa da sha’awa, a duk lokacin da ya kalli bidiyo na batsa, kuma suna yin lalatar a wajen dafa abinci-kitchen ko kuma dakin da ake hutawa bayan kowa yayi bacci.
Ya kara dacewa, yace ya saci wayar yayar tashi ba tare data sani ba, domin cigaba da kallon bidiyon