Bidiyon Yadda Wani Kato yake Tsumbatar Jaruma Rahama Sadau


 Wani fefen bidiyo ya bayyana na fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau tare da wani mutum yana sumbatar ta

Rahama Sadau din hakan yayi matukar jawo Mata cece kuce musamman ma a shafukan sada zumunta irin su Tiktok da kuma YouTube.

Gadai Bidiyon

Rahama din tana daya daga cikin manyan jigajigan Jaruman Kannywood,ko a kwankin baya da suka wuce mun kawo muku yadda aka karramata da wata sabuwar kyauta akan jajircewar ta.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon abunda Rahama Sadau din ta aikata anan kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!