Rashin Aske Gashin Hammata Ya Janyowa Bilkisu Shema Zagi A Wajen Masoyan Ta

 Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood jaruma Bilkisu Shema ta daura wani sabon hoton ta a shafikan sada zumunta, wanda wannan hoto ya bayyana hammatar ta cikin kankanin lokaci mutane suka fara cin fuskar ta.

Gadai Cikakken bidiyon a kasa