Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu Anyi babban Rashi a masana'antar kannywood kalla video

 

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yanzu yanzu Anyi babban Rashi a masana'antar kannywood kalla video.....


Wannan abin ya birge mutane sosai harma wasu na cewa daman haka kowa yake yayin da ake hikinsa saboda yanzu a wajen biki ba karamin sabon Allah ake ba amma wannan matakin da wannan jarumin ya dauka yasa kowa ya shiga taitayinsa musamman masu yin hotuna sunga babu fuska.

Kowa yasan wannan jarumin nakowa jarumi ne wanda yake da kafewa akan abinda yake da yakine akansa kuma wannan abin ba karamin birge mutane yake ba sai kuma wannan abinda yayi.

Na kowa yaki barin kusa da armaryar tasa karma ya bayar da fuska wani yaje yayi hoto da amaryar tasa kuma wannan abin ya birge malamai dama sauran jama’ar gari baki daya.