Maryam Yahaya Ta Saki Wani Sabon Videonta Tana Tikar Rawa Babu Rigar Nono.

 


Maryam Yahaya Ta Saki Wani Sabon Videonta Tana Tikar Rawa Babu Rigar Nono.












Jarumar Kanneywood Wacca Akafi Sani Da Maryam Yahaya Ta Saki Wani Sabon Bidiyo A Shafukanta Na Social Media Wanda Bidiyon Ya Jawo Mata Magana Sosai. 


Sai Dai Wasu Mutanen Suna Cewa Ba Wannan Bane karo Na Farko Ba Wanda A Kwanakin Baya Ma Dai Ta Taba Irin Wannan Shigar A Kasar Dubai Abu Dhabi.














 
Yin Haka Ya Jawo Mata Zargi Kala Kala A Wajen Mutane Wanda A Kwanakin Baya Dai Kowa Ya San Abunda Ya Faru Da Jarumar Wanda Tayi Rashin Lafiya Sosai. Wanda Wasu Mutanen Ma Gani Suke Kamar Bazata Rayuwa