Sabon sarki sabon gwamna a kano abun da ake gudu na shirin faruwa a kano.

  

Da dumi duminsa yanzu yanzu matasan jihar kano sun fara kiran cewa sabon sarki sabon gwamna a cikin jihar ta kano .

Kamar yadda kuka Sani anyi sabon sarki sabon gwamna a baya lokacin da kwankwaso ya nada sunusi lamido a matsayin sarkin kano sannan ganduje ya saukeshi .