Sahihin maganin kwanciyar Nono wanda zai sa Nonuwan Mace su ciko suyi kyau
👇👇👇👇
Mata da dama suna neman hanyoyin da zasu ga
Nonuwan su sun ciko sun tashi domin suyi kyau,
amma basu san yadda zasu yi ba wanda hakan
kuma yana matukar ci musu tuwo a kwarya.
To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan
hadin maganin kwanciyar Nono, wanda zai warkar
muku da matsalar ku ta zubewar Nono.
Shi wannan hadin maganin kwanciyar Nonon da
zaku yi koda ace kin dauki tsawon shekaru
Nonuwan ki sun zube sun kwanta sunki su ciko
yadda kike so, to insha Allahu idan kika yawaita yin
amfani da wannan hadin maganin zaki sami biyan
bukata.
ldan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki
nemo wadannan kayan zasu tashi.
(1) - Hulba.
(2) - Ruwan dumi.
Idan kika nemo wadannan abubuwan ga yadda zaki
yi amfani da su cikin sauki.
Da farko ki kwaba Hulba da Ruwan dumi, wato
garin Hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai.