Duniya Abun Tsoro Bidiyon Yadda Wani Kani da Ya’yan Sa Suke Fama’da Cutar Kusunbi Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video…

 Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Bidiyon

Yadda Wasu Mutane Suke Famada Wani
Kalar Kusunbi Inda Ya Fito Masu Gabada
Baya Innalillahi.

Gadai Bidiyon

Tabbas Wannan Mutane Dole Su Baku
Tausayi Matuka Sosai Saboda Yadda Suke Gudanar da Rayuwar Su Cikin Tashin Hankali da Talauci Allah Sarki.
Ansaki Wani Bidiyon Wasu Samari Su Biyu Wato dai Wa da Kuma Kanin Sa Inda Dukan Su Suna Dauke da Kusunbi A Bayan Su Allah Sarki.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu
Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na
Sakin Fefen Bidiyon Wannan Mutane da
Sukeda Kusunbi.